Fitaccen mawakin siyasa Dauda Adamu Kahutu Rarara
Fitaccen mawaƙin siyasar nan a Najeriya Dauda Kahutu Rarara ya saki sabuwar waƙar sa wacce ya rera game da cire tallafin mai inda a cikin waƙar ya ce "Ku talakawa babu mai iya muku mu dai ƴan Najeriya muna goyon bayan tsige wannan tallafi
Kuma munji daɗin tsige shi saboda haka talakawa a koma ga Allah kar wanda ya sake zagin babanmu ɗan Ahmadu Bola" in ji shi haka zalika mawaƙin yace jahilci da rashin sani ne ke damun masu sukar gwamnati game da cere wannan tallafi, da sun san irin satar da ake yi da kowa ya goyi baya
0 Comments