Ticker

6/recent/ticker-posts

Haduwar Kwankwaso Da Ganduje A Villa

 

Wannan na zuwa ne a yayin da Kwankwaso yaje ganawa da shugaban kasar Bola Ahmed Tinubu a fadarsa a ranar Juma'ar nan.
A yayin zantawa da manema labarai a fadar ta shugaban kasa, Ganduje ya bayyana rashin jin dadinsa da matakan da sabuwar gwamnatin jihar Kano ke dauka na rushe-rushen gideje.
Ganduje ya ci gaba da cewa, yana da masaniyar cewa, Kwankwaso na cikin fadar shugaban kasar amma ba su hadu ba. Sai dai akwai yiwuwar na sharara masa mari idan muka gamu a cewarsa.

Post a Comment

0 Comments