Inalillahi wa'inna'illahi raji'un, Yekuwa sun samu labarin cewa wasu daga Alhazan Jahar Nasarawa sunyi hatsari , wanda suka tashi daga garin Lafiya zuwa filin jirgin Abuja wanda zasu tashi gobe zuwa Saudi Arabia sunyi hatsari a kusa da karamar hukumar keffi ta jihar Nasarawa.
Allah ya jikan wadanda suka rasu saura kuma Allah ya basu lafiya.
0 Comments