Ticker

6/recent/ticker-posts

Bansan Haka Ganduje Yake ba: Bola Ahmad Tunubu

Credit: Peoples Gazette

Ganduje ya Bani Mamaki Ban Taba Tsammanin Haka Yake Ba, Lokacin Da Kwankwaso Ke Gaya Min Irin Cin Kashin Da Ya Yiwa Jihar Kano Sai Naji Kamar Nine Nayi Laifin, Ace Mutum Musulmi Zai Yanke Filin Masallaci Da Makabarta Ya Siyar, Inji Bola Tinubu.

Source: Credit.ng Hausa.

Post a Comment

0 Comments