Zuwan budurwa keda wuya
wajen aka ce tafara liki da kudin cinikin Awara nata, Bashiri aka ce ta fara
taka rawa bayan Dj ya saka wata waka da bazakuji sunan ta a bakin mu ba.
Wani shaifar gani da ido
yace budurwar ta fadi kasa wanwar ne a lokacin da take tsaka da tikar rawar ne
kafin kace me rai yayi halin sa. Wannan dai kusan yana daya daga cikin abubuwan
da yasa a kullum ake tunatar da al’umma kan cewa su guji zuwa wurin da bai dace
ba.
Saboda ba’a san inda rai
zaiyi halinsa ba domin ana san mutum yayi kyakyawan karshe ba Mummuna ba, Muna
fatan Allah yayi mata rahama ya gafarta mata mu kuma idan tamu tazo Allah kasa
muyi kyakkyawan karshe.
Ku cigaba da Ziyartar
wannan shafi namu domin cigaba da kawo maku labarai da dumi duminsu Mungode.
0 Comments