Allah sarki wasu sun fara tausaya mata domin irin wannan abubuwan data fara dole wasu suce yana da alaka da rashin aure wanda shi kuma tsohon mijin nata yaki ya mayar da ita dakinta.
Tunda ta fara tiktok kuma take bin wasu daga cikin yan kannywood mata shikkenan wasu ke ganin tana da sha’awarsa zama jaruma a kannywood dan haka ta fita daga ran wasu dake mata fatan komawa dakin mijin nata.
0 Comments