Daga Wakilin Mu
Sulaiman Kano
A yammacin Ranar Alhamis ne wasu marasa inamai suka yi kokarin kashe wata yarinya a gadon kaya a garin kano domin kada ta tona musu asiri bisa wani mummunan aiki da suka aikata.
Bayan da suka daba mata wuka a ciki a tunanin su ta mutu suka tafi suka barta kwance cikin jini, inda bayan tafiyar su keda wuya aka samu wasu bayin Allah suka ganta kwance cikin jini tare da wuka a cikin ta, inda nan take suka dauke ta suka garzaya da ita asibiti mafi kusa , inda anan ne ta farfado har take faden abun da yasa aka yi mata haka,tare da bayyana sunayen wadanda sukayi mata wannan rashin imanin, sannan kuma ta bayyana sirrin da ba'ason a tona.
Akalli Video akan wannan link din Video https://youtu.be/okxaS89gwdg
Allah ya tsare mu dagamugun ji mugun gani, kuci gaba bibiyar mu domin jin yadda ta kaya.
0 Comments