Nashiga mawuyacin hali domin Nafi Wata Uku Ko Kofar Gida Bana
Iya Fita Lokacin Da Bidiyon Tsiraicina Ya Fita A Duniya, Safara’u Ta Bayyana
Irin Tashin Hankalin Data Shiga Lokacin Da Bidiyon Tsiraicinta Yabi Duniya Har
Yasa A Koreta A Shirin Kwana Casa’in.
A Karon Farko Anyi Hira Da
Tsohuwar Jarumar, Kuma Mawakiya A Yanzun Wato Safiya Yusuf, Wacce Akafi Sani Da
Safara’u, Ta Shirin Kwana Casa’in. Inta Ta Bayyana Cewa Tasa Maganganu Kala
Kala. A Lokacin Da Bidiyon Nata Ya Fita.
Inda Wasu Ke Cewa Kamar Ita Yar
Madigoce, Ko Tayi Bidiyon Ne Ta Turawa Wata Budurwarta Ko Kuma Abokiyar Aikata
Alfashan Ta. BBCHausa Sune Suyi Hira Da Mawakiyar, Inda Tayi Bayanai Da Dama
Dangane Da Rayuwarta.
0 Comments