Malama Sadiya salihu
Malama Sadiya salihu, daya daga cikin Malamar makarantar Abubakar siddik dake durumi, wacce wani la'ananen mutum yayiwa yankar Rago a gidan ta .
Baiwar Allah wacce bata da wani aiki da ya wuce ta ga daliban Illimi mussaman yara, sun samu ingantanciyar tarbiyah .
Mallama sadiya ta samu kyakyawar shaidu daga mutane mabanbanta.
Muna rokon Allah madaukakin sarki ya jikan ki da rahama,
ya karbi shahadar ki ya kuma bi maki hakkin ki.
x
0 Comments