Hotunan Alhazan Nigeria kenan sahun farko daga jihar Nasarawa
Sahun farko na Alhazan Nigeria sun sauka a Babban Fili na tashi da sauka na Prince Muhammad Bn Abdula'zeez dake birnin madina Lafiya.
Wadannan maniyatan dai sune sahun farko da suka fara sauka a kasa mai tsarki , da suka tashi daga jihar Nasarawa.
Allah ya karbi ibada yasa anyi karbabba.
0 Comments