Ticker

6/recent/ticker-posts

Halin da 'Yan Nigeria Suka shiga A Lokacin Da Suke Kasar Sudan

Muhammad Kabiru É—aya ne daga cikin É—aliban Najeriya
A yayin da Najeriya ta kammala ƙwasar ɗalibanta da ke Turkiyya, wasu ɗaliban da suka koma ƙasar sun bayyana irin halin da suka shiga a lokacin da suke Sudan.

Muhammad Kabiru ɗaya ne daga cikin ɗaliban Najeriya da suka koma ƙasar daga Sudan, ya kuma ce sun ga abubuwa daban-daban a kan hanyarsu ta barin Sudan.

Ya ce a farkon yaƙin sun zauna a gida saboda ba a fita waje, saboda a cewarsa baya ga yaƙin akwai kuma ɓata-gari waɗanda za su far wa mutum idan sun gan shi a waje.

Ya ce a Port Sudan sun riƙa kwana a masallaci kafin a kwashe su zuwa Najeriya.

Dalibin ya ce sun kwashe mako guda a Port Sudan kafin su samu damar a kwashe su zuwa Najeriya.

Post a Comment

0 Comments