Kalaman da mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya yi a kan ƴan Arewa na cigaba da tada ƙura a kafafen sada zumunta
A wani jawabi da ya gudanar a ɗakin taro na Transcorp Hilton Kashin Shettima ya ce "Duk lalacewar Kirista in dai ɗan Kudancin Najeriya ne to yafi Musulmi na gari ɗan Arewa a shugabancin majalissar Dattawa"
0 Comments